Localisation updates for core magic words from translatewiki.net
[lhc/web/wiklou.git] / languages / messages / MessagesHa.php
1 <?php
2 /** Hausa (هَوُسَ)
3 *
4 * See MessagesQqq.php for message documentation incl. usage of parameters
5 * To improve a translation please visit http://translatewiki.net
6 *
7 * @ingroup Language
8 * @file
9 *
10 * @author Mladanali
11 */
12
13 $messages = array(
14 # User preference toggles
15 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
16 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
17 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
18 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
19 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
20 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
21 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
22 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
23 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
24 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
25 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
26 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
27 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
28 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
29 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta',
30 'tog-editwidth' => 'A faɗaɗa sararin gyarawa ya cika duka bangon',
31 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
32 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
33 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
34 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
35
36 # Dates
37 'january' => 'Janairu',
38 'february' => 'Faburairu',
39 'march' => 'Maris',
40 'april' => 'Afirilu',
41 'may_long' => 'Mayu',
42 'june' => 'Yuni',
43 'july' => 'Yuli',
44 'august' => 'Agusta',
45 'september' => 'Satumba',
46 'october' => 'Oktoba',
47 'november' => 'Nuwamba',
48 'december' => 'Disamba',
49 'january-gen' => 'Janairu',
50 'february-gen' => 'Faburairu',
51 'march-gen' => 'Maris',
52 'april-gen' => 'Afirilu',
53 'may-gen' => 'Mayu',
54 'june-gen' => 'Yuni',
55 'july-gen' => 'Yuli',
56 'august-gen' => 'Agusta',
57 'september-gen' => 'Satumba',
58 'october-gen' => 'Oktoba',
59 'november-gen' => 'Nuwamba',
60 'december-gen' => 'Disamba',
61 'jan' => 'Jan',
62 'feb' => 'Fab',
63 'mar' => 'Mar',
64 'apr' => 'Afi',
65 'may' => 'May',
66 'jun' => 'Yun',
67 'jul' => 'Yul',
68 'aug' => 'Agu',
69 'sep' => 'Sat',
70 'oct' => 'Okt',
71 'nov' => 'Nuw',
72 'dec' => 'Dic',
73
74 # Categories related messages
75 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
76 'category_header' => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
77 'subcategories' => 'Ƙananan rukunoni',
78 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
79 'category-subcat-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
80 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
81 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
82
83 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
84 'cancel' => 'Soke',
85 'mytalk' => 'Mahawarata',
86 'navigation' => 'Shawagi',
87
88 'returnto' => 'Koma $1',
89 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
90 'search' => 'Nema',
91 'searchbutton' => 'Binciko',
92 'searcharticle' => 'Mu je',
93 'history' => 'Tarihin shafi',
94 'history_short' => 'Tarihi',
95 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
96 'permalink' => 'Dawwamammen mahaɗi',
97 'edit' => 'Gyarawa',
98 'create' => 'Ƙirƙira',
99 'editthispage' => 'Gyara wanna shafi',
100 'delete' => 'Soke',
101 'protect' => 'A kare',
102 'protect_change' => 'sauyawa',
103 'newpage' => 'Sabon shafi',
104 'talkpage' => 'Muhawara kan wannan shafi',
105 'talkpagelinktext' => 'Hira',
106 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
107 'talk' => 'Mahawara',
108 'views' => 'Hange',
109 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
110 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
111 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
112 'redirectpagesub' => 'Shafin turawa',
113 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
114 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
115 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
116 'jumptosearch' => 'Nema',
117
118 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
119 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
120 'aboutpage' => 'Project:Game da',
121 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
122 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
123 'disclaimers' => 'Hattara',
124 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
125 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
126 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
127 'mainpage' => 'Marhabin',
128 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
129 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
130
131 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
132 'youhavenewmessages' => 'Kuna da $1 ($2).',
133 'newmessageslink' => 'sabbin saƙonni',
134 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
135 'editsection' => 'gyarawa',
136 'editold' => 'gyarawa',
137 'editlink' => 'gyarawa',
138 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
139 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
140 'toc' => 'Kanun bayannai',
141 'showtoc' => 'nuna',
142 'hidetoc' => 'ɓoye',
143 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
144 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
145 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
146 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
147 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
148
149 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
150 'nstab-main' => 'Shafi',
151 'nstab-user' => "Shafin ma'aikaci",
152 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
153 'nstab-project' => 'Shafin shiri',
154 'nstab-image' => 'Fayil',
155 'nstab-category' => 'Rukuni',
156
157 # General errors
158 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
159
160 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
161
162 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
163 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
164 'badtitletext' => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
165 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
166 'viewsource' => 'Duba tushe',
167
168 # Login and logout pages
169 'remembermypassword' => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta',
170 'login' => 'Logi',
171 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
172 'userlogin' => 'Logi / sabon akwanti',
173 'userlogout' => 'Ban kwana',
174
175 # Edit page toolbar
176 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
177 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
178 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
179 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
180 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
181 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
182 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
183 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
184 'headline_sample' => 'Sunan kai',
185 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
186 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
187 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
188 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
189 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
190 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
191 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
192 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
193 'hr_tip' => 'Layin kwance',
194
195 # Edit pages
196 'summary' => 'Taƙaici',
197 'subject' => 'Jigo/Kai:',
198 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
199 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
200 'savearticle' => 'Adana shafi',
201 'preview' => 'Rigya-gani',
202 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
203 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
204 'anoneditwarning' => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
205 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
206 'newarticle' => '(Sabo)',
207 'newarticletext' => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
208 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
209 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
210 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
211 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
212 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
213 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
214 'previewnote' => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
215 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
216 'editing' => 'Gyaran $1',
217 'editingsection' => 'Gyaran $1 (sashe)',
218 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
219 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
220 'templatesused' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
221 'template-protected' => '(mai kariya)',
222 'template-semiprotected' => '(da kariya gwalgwado)',
223 'hiddencategories' => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
224 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
225
226 # History pages
227 'viewpagelogs' => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
228 'currentrev-asof' => 'Zubin ƙarshe ga $1',
229 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
230 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
231 'cur' => 'na yanzu',
232 'last' => 'baya',
233 'histlegend' => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
234 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
235 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
236 'histfirst' => 'Na gaba',
237 'histlast' => 'Na baya',
238
239 # Revision deletion
240 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
241 'revdel-restore' => 'sauya haske',
242
243 # Merge log
244 'revertmerge' => 'Ware',
245
246 # Diffs
247 'history-title' => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
248 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
249 'lineno' => 'Layi $1:',
250 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
251 'editundo' => 'Janyewa',
252
253 # Search results
254 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
255 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
256 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
257 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
258 'searchsubtitleinvalid' => "Kun nemi '''$1'''",
259 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
260 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
261 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
262 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
263 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
264 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
265 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
266 'search-section' => '(sashe $1)',
267 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
268 'search-interwiki-caption' => 'Shire-shire masu dangantaka',
269 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
270 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
271 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
272 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
273 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
274 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
275 'powersearch' => 'Sahihin nema',
276 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
277 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
278 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
279 'powersearch-field' => 'Neemo',
280
281 # Preferences page
282 'mypreferences' => 'Saituttukana',
283
284 # Groups
285 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
286
287 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
288
289 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
290 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
291
292 # Recent changes
293 'nchanges' => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
294 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
295 'recentchanges-legend' => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
296 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
297 'rcnote' => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
298 'rclistfrom' => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
299 'rcshowhideminor' => '$1 ƙananen sauye-sauye',
300 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
301 'rcshowhideliu' => "$1 Ma'aikata logaggi",
302 'rcshowhideanons' => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
303 'rcshowhidemine' => '$1 sauye-sauyena',
304 'rclinks' => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
305 'diff' => 'bamban',
306 'hist' => 'Tarihi',
307 'hide' => 'Ɓoye',
308 'show' => 'Nuna',
309 'minoreditletter' => 'm',
310 'newpageletter' => 'N',
311 'boteditletter' => 'b',
312 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
313 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
314
315 # Recent changes linked
316 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
317 'recentchangeslinked-title' => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
318 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
319 'recentchangeslinked-page' => 'Sunan shafi:',
320 'recentchangeslinked-to' => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
321
322 # Upload
323 'upload' => 'Girke fayil',
324 'uploadlogpage' => 'Rajistan girke fayiloli',
325 'uploadedimage' => 'an girke "[[$1]]"',
326
327 # File description page
328 'filehist' => 'Tarihin fayil',
329 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
330 'filehist-current' => 'na yanzu',
331 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
332 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
333 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
334 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
335 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
336 'filehist-comment' => 'Bahasi',
337 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
338 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
339 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
340
341 # Miscellaneous special pages
342 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
343 'nmembers' => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
344 'prefixindex' => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
345 'newpages' => 'Sabbin shafuna',
346 'move' => 'Gusarwa',
347 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
348 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
349
350 # Book sources
351 'booksources' => 'Littattafai maƙiblata',
352 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
353 'booksources-go' => 'Mu je',
354
355 # Special:Log
356 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
357
358 # Special:AllPages
359 'allpages' => 'Duka shafuna',
360 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
361 'allpagesfrom' => 'Nuna shafuna farawa daga:',
362 'allpagesto' => 'Nuna shafuna har:',
363 'allarticles' => 'Duka shafuna',
364 'allpagessubmit' => 'Mu je',
365
366 # Special:Log/newusers
367 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
368 'newuserlog-create-entry' => 'Sabon akwanti',
369
370 # Special:ListGroupRights
371 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
372
373 # E-mail user
374 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
375
376 # Watchlist
377 'watchlist' => 'Jerina na bin sawu',
378 'mywatchlist' => 'Jerina na bin sawu',
379 'watchlistfor' => "(na '''$1''')",
380 'watch' => 'Bin sawu',
381 'unwatch' => 'Daina bin sawu',
382 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
383 'wlshowlast' => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
384 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
385
386 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
387 'watching' => 'Bin sawun...',
388 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
389
390 # Delete
391 'actioncomplete' => 'Aiki cikakke',
392 'deletedarticle' => 'an soke "[[$1]]"',
393 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
394
395 # Rollback
396 'rollbacklink' => 'banyewa',
397
398 # Protect
399 'protectlogpage' => 'Rajistan ayyukan kariya',
400 'protectedarticle' => 'an kare "[[$1]]"',
401 'modifiedarticleprotection' => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
402
403 # Undelete
404 'undeletelink' => 'duba/maido da',
405 'undeletedarticle' => 'an mayar da "[[$1]]"',
406
407 # Namespace form on various pages
408 'namespace' => 'Sararin suna:',
409 'invert' => 'Jirkita kamu',
410 'blanknamespace' => '(Babba)',
411
412 # Contributions
413 'contributions' => "Gudummuwar ma'aikaci",
414 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
415 'mycontris' => 'Gudummawata',
416 'contribsub2' => 'Na $1 ($2)',
417 'uctop' => '(sama)',
418 'month' => 'Tun daga wata (da gabansa):',
419 'year' => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
420
421 'sp-contributions-newbies' => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
422 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
423 'sp-contributions-search' => 'Nemo gudummuwa',
424 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
425 'sp-contributions-submit' => 'Nemo',
426
427 # What links here
428 'whatlinkshere' => 'Mahaɗan wannan shafi',
429 'whatlinkshere-title' => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
430 'whatlinkshere-page' => 'Shafi:',
431 'linkshere' => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
432 'isredirect' => 'shafin turawa',
433 'istemplate' => 'gami',
434 'isimage' => 'majigi shigagge',
435 'whatlinkshere-prev' => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
436 'whatlinkshere-next' => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
437 'whatlinkshere-links' => '← mahaɗai',
438 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
439 'whatlinkshere-hidetrans' => '$1 game-game',
440 'whatlinkshere-hidelinks' => '$1 mahaɗai',
441 'whatlinkshere-filters' => 'Matatai',
442
443 # Block/unblock
444 'ipboptions' => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
445 'ipblocklist' => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
446 'blocklink' => 'Hanawa',
447 'unblocklink' => 'karɓa',
448 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
449 'contribslink' => 'Gudummuwa',
450 'blocklogpage' => 'Rajistan hani',
451 'blocklogentry' => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
452
453 # Move page
454 '1movedto2' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]]',
455 'movelogpage' => 'Rajistan gushe-gushe',
456 'revertmove' => 'koma',
457
458 # Export
459 'export' => 'Tsamo shafuna',
460
461 # Thumbnails
462 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
463
464 # Tooltip help for the actions
465 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
466 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
467 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
468 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
469 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummuwarku',
470 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
471 'tooltip-pt-logout' => 'Ban kwana',
472 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
473 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
474 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
475 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
476 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
477 Kuna iya duba tushensa.',
478 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
479 'tooltip-ca-protect' => 'Kare wannan shafi',
480 'tooltip-ca-delete' => 'Soke wannan shafi',
481 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
482 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
483 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
484 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
485 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
486 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
487 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
488 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
489 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
490 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
491 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
492 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
493 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
494 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
495 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
496 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
497 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
498 'tooltip-t-contributions' => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
499 'tooltip-t-emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
500 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
501 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
502 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
503 'tooltip-t-permalink' => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
504 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
505 'tooltip-ca-nstab-user' => "Duba shafin ma'aikaci",
506 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
507 'tooltip-ca-nstab-project' => 'Duba shafin shirin',
508 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
509 'tooltip-ca-nstab-category' => 'Duba shafin rukuni',
510 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
511 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
512 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
513 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
514 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
515 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
516 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
517 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
518 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
519
520 # Browsing diffs
521 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
522 'nextdiff' => 'Gyaran gaba →',
523
524 # Media information
525 'file-info-size' => '(pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4)',
526 'file-nohires' => '<small>Babu wata babbar saƙa.</small>',
527 'svg-long-desc' => 'Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3)',
528 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
529 'show-big-image-thumb' => '<small>Girman wanna rigya-gani: pikisal $1 × $2</small>',
530
531 # Bad image list
532 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
533
534 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
535 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
536 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
537
538 # Metadata
539 'metadata' => 'bayannan meta',
540 'metadata-help' => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
541 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
542 'metadata-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai',
543 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
544 'metadata-fields' => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
545 Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
546 * make
547 * model
548 * datetimeoriginal
549 * exposuretime
550 * fnumber
551 * isospeedratings
552 * focallength',
553
554 # External editor support
555 'edit-externally' => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
556 'edit-externally-help' => '(Duba [http://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
557
558 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
559 'watchlistall2' => 'duka',
560 'namespacesall' => 'duka',
561 'monthsall' => 'duka',
562
563 # Watchlist editing tools
564 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
565 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
566 'watchlisttools-raw' => 'Gyara jerin bin sawu',
567
568 # Special:SpecialPages
569 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
570
571 );