Localisation updates for core messages from translatewiki.net (2009-12-24 17:23 UTC)
[lhc/web/wiklou.git] / languages / messages / MessagesHa.php
1 <?php
2 /** Hausa (هَوُسَ)
3 *
4 * See MessagesQqq.php for message documentation incl. usage of parameters
5 * To improve a translation please visit http://translatewiki.net
6 *
7 * @ingroup Language
8 * @file
9 *
10 * @author Mladanali
11 */
12
13 $messages = array(
14 # User preference toggles
15 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
16 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
17 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
18 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
19 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
20 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
21 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
22 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
23 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
24 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
25 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
26 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
27 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
28 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
29 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta',
30 'tog-editwidth' => 'A faɗaɗa sararin gyarawa ya cika duka bangon',
31 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
32 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
33 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
34 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
35
36 # Dates
37 'january' => 'Janairu',
38 'february' => 'Faburairu',
39 'march' => 'Maris',
40 'april' => 'Afirilu',
41 'may_long' => 'Mayu',
42 'june' => 'Yuni',
43 'july' => 'Yuli',
44 'august' => 'Agusta',
45 'september' => 'Satumba',
46 'october' => 'Oktoba',
47 'november' => 'Nuwamba',
48 'december' => 'Disamba',
49 'jan' => 'Jan',
50 'feb' => 'Fab',
51 'mar' => 'Mar',
52 'apr' => 'Afi',
53 'may' => 'May',
54 'jun' => 'Yun',
55 'jul' => 'Yul',
56 'aug' => 'Agu',
57 'sep' => 'Sat',
58 'oct' => 'Okt',
59 'nov' => 'Nuw',
60 'dec' => 'Dic',
61
62 # Categories related messages
63 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
64 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
65
66 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
67 'cancel' => 'Soke',
68 'mytalk' => 'Mahawarata',
69 'navigation' => 'Shawagi',
70
71 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
72 'search' => 'Nema',
73 'searchbutton' => 'Binciko',
74 'searcharticle' => 'Mu je',
75 'history' => 'Tarihin shafi',
76 'history_short' => 'Tarihi',
77 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
78 'permalink' => 'Dawwamammen zare',
79 'edit' => 'Gyarawa',
80 'create' => 'Ƙirƙira',
81 'protect_change' => 'sauyawa',
82 'talkpagelinktext' => 'Hira',
83 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
84 'talk' => 'Mahawara',
85 'views' => 'Hange',
86 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
87 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
88 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
89 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
90 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
91 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
92 'jumptosearch' => 'Nema',
93
94 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
95 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
96 'aboutpage' => 'Project:Game da',
97 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
98 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
99 'disclaimers' => 'Hattara',
100 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
101 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
102 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
103 'mainpage' => 'Marhabin',
104 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
105 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
106
107 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
108 'editsection' => 'gyarawa',
109 'editold' => 'gyarawa',
110 'editlink' => 'gyarawa',
111 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
112 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
113 'toc' => 'Kanun bayannai',
114 'showtoc' => 'nuna',
115 'hidetoc' => 'ɓoye',
116 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
117 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
118 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
119 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
120 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
121
122 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
123 'nstab-main' => 'Shafi',
124 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
125 'nstab-image' => 'Fayil',
126
127 # General errors
128 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
129
130 Mafarin haka yawanci shi ne zare mai zuwa ga shafin da aka shafe ko aka gusar.
131
132 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a furogaram kin.
133 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
134 'viewsource' => 'Duba tushe',
135
136 # Login and logout pages
137 'nav-login-createaccount' => 'login / sabon akwanti',
138 'userlogout' => "Logi'auti",
139
140 # Edit page toolbar
141 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
142 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
143 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
144 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
145 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
146 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
147 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
148 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
149 'headline_sample' => 'Sunan kai',
150 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
151 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
152 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
153 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
154 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
155 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
156 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
157 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
158 'hr_tip' => 'Layin kwance',
159
160 # Edit pages
161 'summary' => 'Taƙaici',
162 'subject' => 'Jigo/Kai:',
163 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
164 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
165 'savearticle' => 'Adana shafi',
166 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
167 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
168 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
169 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
170 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
171 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
172 'editing' => 'Gyaran $1',
173 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
174 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowan (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
175 'template-protected' => '(mai kariya)',
176
177 # History pages
178 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
179 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
180 'cur' => 'na yanzu',
181 'last' => 'baya',
182 'histfirst' => 'Na gaba',
183 'histlast' => 'Na baya',
184
185 # Revision deletion
186 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
187 'revdel-restore' => 'sauya haske',
188
189 # Merge log
190 'revertmerge' => 'Ware',
191
192 # Diffs
193 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
194 'lineno' => 'Layi $1:',
195 'editundo' => 'Janyewa',
196
197 # Search results
198 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
199 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
200 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
201 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu zare zuwa "$1"]])',
202 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
203 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
204 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
205 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
206 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
207 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
208 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
209 'search-section' => '(sashe $1)',
210 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
211 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
212 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
213 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
214 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
215 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
216 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
217 'powersearch' => 'Sahihin nema',
218 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
219 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
220 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
221 'powersearch-field' => 'Neemo',
222
223 # Preferences page
224 'mypreferences' => 'Saituttukana',
225
226 # Groups
227 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
228
229 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
230
231 # Recent changes
232 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
233 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
234 'diff' => 'bamban',
235 'hist' => 'Tarihi',
236 'hide' => 'Ɓoye',
237 'show' => 'Nuna',
238 'minoreditletter' => 'm',
239 'newpageletter' => 'N',
240 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
241 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
242
243 # Recent changes linked
244 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
245 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu zare. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
246
247 # Upload
248 'upload' => 'Girke fayil',
249
250 # File description page
251 'filehist' => 'Tarihin fayil',
252 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
253 'filehist-current' => 'na yanzu',
254 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
255 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
256 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
257 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
258 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
259 'filehist-comment' => 'Bahasi',
260 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
261 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
262 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
263
264 # Miscellaneous special pages
265 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
266 'move' => 'Gusarwa',
267 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
268 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
269
270 # Special:AllPages
271 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
272 'allpagessubmit' => 'Mu je',
273
274 # Watchlist
275 'mywatchlist' => 'Jerina na kan ido',
276 'watch' => 'Sa ido',
277 'unwatch' => 'Fit da ido',
278
279 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
280 'watching' => 'Sa ido kan...',
281 'unwatching' => 'Fit da ido daga...',
282
283 # Delete
284 'deletedarticle' => 'an shafe "[[$1]]"',
285 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
286
287 # Rollback
288 'rollbacklink' => 'banyewa',
289
290 # Undelete
291 'undeletelink' => 'duba/maido da',
292
293 # Namespace form on various pages
294 'namespace' => 'Sararin suna:',
295 'blanknamespace' => '(Babba)',
296
297 # Contributions
298 'mycontris' => 'Gudummawata',
299
300 # What links here
301 'whatlinkshere' => 'Zaruruwan wannan shafi',
302
303 # Block/unblock
304 'blocklink' => 'Hanawa',
305 'unblocklink' => 'karɓa',
306 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
307 'contribslink' => 'Gudummuwa',
308
309 # Move page
310 'revertmove' => 'koma',
311
312 # Export
313 'export' => 'Tsamo shafuna',
314
315 # Thumbnails
316 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
317
318 # Tooltip help for the actions
319 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
320 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
321 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
322 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuka sa wa ido',
323 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummawarku',
324 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
325 'tooltip-pt-logout' => "Logi'auti",
326 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
327 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
328 A yi amfani da maɓallin tantancewa kafin a adina',
329 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
330 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
331 Kuna iya duba tushensa.',
332 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
333 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
334 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na kan ido',
335 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sau',
336 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
337 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
338 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
339 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
340 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
341 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
342 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
343 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
344 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
345 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
346 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da zare a nan',
347 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu zare daga wannan shafi',
348 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
349 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
350 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
351 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
352 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
353 'tooltip-t-permalink' => 'Zaren dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
354 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
355 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
356 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
357 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
358 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
359 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
360 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
361 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sau',
362 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
363 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya gani.
364 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
365
366 # Browsing diffs
367 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
368
369 # Media information
370 'file-info-size' => '(pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4)',
371
372 # Bad image list
373 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
374
375 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
376 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
377 Sauran zaruruwa a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
378
379 # Metadata
380 'metadata' => 'bayannan meta',
381
382 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
383 'namespacesall' => 'duka',
384
385 # Special:SpecialPages
386 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
387
388 );